Duniyar Sadarwa

Sababbin al'amuran fasahar sadarwan zamani, shawarwari da bayanan yadda ake... a harshen Hausa!

Hoto

Amfani Da Kowane Layi a Kan Modem Ba Tare Da Yin "Unlock" Ba

Wallafan December 20, 2013. 1:20am. Na Ahmad Bala. A Sashin Harkokin Kwamfuta

Kaman yadda muka sani dai, kowane modem na Intanet ba ya iya aiki da wani layi in ba nasa ba. Sai dai idan an yi Unlock din shi. Shin ko ka san za ka iya amfani da kowane layi a kan modem daya kuma ba tare da an unlock din sa ba?Idan ba ka sani ba, to kar ka damu. Biyo mu cikin wannan darasi inshaAl...

Sharhi 2


thumbnail image

Yadda Ake Dawo Da Wayar Nokia Zuwa Saitin Ta Na Asali

Wallafan December 17, 2013. 1:06am. Na Ahmad Bala. A Sashin Wayoyin Hannu

Domin dawo da lafiyar wayar ka ta Nokia wato 'restore' idan ta samu matsala akwai hanyoyi guda biyu da za a iya bi kamar haka:1. SOFT RESTORE: Shi wannan yana goge settings na wayar ne kawai. Za a danna *#7780#. Sai kuma Default code na Nokia shi ne 12345.2. HARD RESTORE: Shi kuma wannan ya na goge ...

Sharhi 1


Hoto

Glo Sun Kaddamar Da Sabon Tsarin Su Mai Taken 'Glo Bumpa'

Wallafan December 7, 2013. 12:58am. Na Ahmad Bala. A Sashin Layin Sadarwan Waya

Kamfanin sadarwan Glo sun kaddamar da wani sabon tsarin su mai taken 'Glo Bumpa' wanda zai ba wa abokan huldan su damar samun garabasar (bonus) na 200% a kan kowane kudi da aka sa.Wato a kowane kudin waya da mai amfani da Glo Bumpa ya sa, za a ninka masa kudin sau biyu a matsayin bonus.Misali idan k...

Sharhi 0


thumbnail image

Ka Na Samun Matsala Da Wayar Ka Wajen Sauke Wani Abu Daga Intanet?

Wallafan November 28, 2013. 12:55am. Na Ahmad Bala. A Sashin Wayoyin Hannu

Assalam. Kaman yadda wasu ke ta yin tambayoyi a kan yadda za su warware matsalar download a wayar su, shi ne ya sa na ga ya kamata mu dan tattauna akan wannan. Wata kila wani ya samu mafita daga dan bayanin da za mu yi.Don haka yanzu ga dan wasu abubuwan da mutum zai fara dubawa yayin da wayar sa ta...

Sharhi 0


Hoto

Saukar Da 'MP3 Ringtone Cutter' Na Waya (Java)

Wallafan November 20, 2013. 12:51am. Na Ahmad Bala. A Sashin Wayoyin Hannu

Wannan wani dan karamin application ne da za a iya amfani da shi wajen yankewa ko gutsure waka na Mp3 musamman domin sawa a matsayin ringtone ko alart tone.Kaman yadda wani lokaci mutum kan bukaci ya yanke wani bangare na waka kaman farko ko tsakiyan waka domin ya dace da sautin kira ko sautin shiga...

Sharhi 0


Hoto

Yadda Za Ka Tsaida Layin Ka Daga Cire Kudi Ba Tare Da Izinin Ka Ba

Wallafan November 10, 2013. 12:47am. Na Ahmad Bala. A Sashin Layin Sadarwan Waya

Salaam, kaman yadda jama'a da dama kan ta yin tambayoyi a kan yadda za su tsaida layin su daga cire kudin su haka kawai, ko dai da sunan sabunta subscription na BlackBerry ko ta sanadiyyar wani tsari da mutum ya shiga wanda ke sabunta kan shi wanda sai ka ga ana cire ma mutum kudin wayar sa da sunan...

Sharhi 0


Hoto

Yadda Za Ka Duba Lambar Wayar Ka a Kowane Layin Waya a Najeriya

Wallafan November 6, 2013. 12:39am. Na Ahmad Bala. A Sashin Layin Sadarwan Waya

Wani lokaci mutum kan manta lambar wayar sa yayin da ya zo badawa, wanda indai ba ya rubuta shi a cikin wayar ba ko wani waje daban, sai ka ga sai an yi 'pls call me' ko wani abu makamancin haka sannan a gano. To yau insha-Allahu cikin wannan darasi mun kawo muku bayani kan yadda za ka duba lambar w...

Sharhi 0


Barka Da Zuwa Duniyar Sadarwa!

Manufar Duniyar Sadarwa shi ne ilimantarwa da wayar da kan al'ummar Hausawa a game da al'amuran fasaha da kere-keren zamani.

Mun dawo da tsofaffin kasidun da muka wallafa tun a tsohon shafin mu na MyWapBlog zuwa wannan sabon shafin wanda a yanzu yake kan manhajar ZamaniWeb.


Sababbin Kasidun Blog