Duniyar Sadarwa

Sababbin al'amuran fasahar sadarwan zamani, shawarwari da bayanan yadda ake... a harshen Hausa!

Hoto

Yadda Ake Aika Sakon Email a Gmail

Wallafan February 6, 2014. 12:42am. Na Ahmad Bala. A Sashin Harkokin Yanargizo

A baya, mun yi cikakken bayani game da yadda ake bude sabon adireshin Email na Gmail a wayar hannu. Da fatan duk wanda ba shi da Email na Gmail, a yanzu ya mallaki nasa. Idan kuma akwai mai tambaya, ko kuma akwai wani abu da ba a fahimta ba game da bayanin da muka yi, to ana iya yin comment.Yanzu ku...

Sharhi 13


Hoto

Yadda Za Ka Bude Manhajojin Android ('Apps') a Kwamfutar Ka

Wallafan February 1, 2014. 1:49am. Na Ahmad Bala. A Sashin Harkokin Kwamfuta

Wani lokaci za ka so bude Apps na Android din ka ta cikin kwamfuta don samun damar amfani da su a babban screen din ka na kwamfuta. To abin mai sauki ne!Ana amfani da wasu softwayas ne wajen yin hakan. Duk da dai cewa ba dole ne kowane App ya budu ba.Ga matakan da za ka bi don bude Android Apps a kw...

Sharhi 3


Hoto

Sabon Tsarin Sayan Data Na Intanet a Layin Glo - NG

Wallafan January 27, 2014. 1:44am. Na Ahmad Bala. A Sashin Layin Sadarwan Waya

Instant surfDomin sayan 20MB na tsawon awa 24 a kan kudi N100, aika da '51' a matsayin sako zuwa 127. Ko a buga *127*51#.SmallieDomin sayan 50MB na tsawon kwana 3, a kan kudi N200, aika da '56' a matsayin sako zuwa 127. Ko a buga *127*56#.One WeekDomin sayan 65MB na tsawon kwana 7, a kan kudi N400, ...

Sharhi 0


Hoto

Yadda Ake Dawo Da PIN Na 2go

Wallafan January 14, 2014. 1:41am. Na Ahmad Bala. A Sashin Shafukan Zumunta

Kaman yadda a kwanakin baya, muka yi bayani a kan yadda za ka gyara Profile din ka na 2go. To yanzu kuma ga yadda za ka dawo da PIN din ka na 2go din idan ka manta. Kaman yadda wasu ke tambaya.Domin dawo da PIN na 2go idan an manta, sai a aika da sakon sms da kalmar '2go pin' zuwa 32120. Za su cire...

Sharhi 0


Hoto

Za Ka Iya Canza Layin Wayar Ka Ba Tare Da Ka Canza Lamba Ba

Wallafan January 14, 2014. 1:34am. Na Ahmad Bala. A Sashin Layin Sadarwan Waya

Shin ko ka san da cewa za ka iya canza layin wayar ka daga kamfanin sa na ainihi zuwa wani daban ba tare da ka canza lamba ba??Duk da dai cewa wasu tuni suka san da wannan. Amma ga wadanda ba su sani ba, wannan shi ake kira Mobile Network Portability (MNP).Misali, idan ka na amfani da layin MTN kum...

Sharhi 0


Hoto

Yadda Ake Bude Sabon Adireshin I-mel Na Gmail a Wayar Hannu

Wallafan December 29, 2013. 1:31am. Na Ahmad Bala. A Sashin Harkokin Yanargizo

Gmail ya na da saukin budewa da kuma karanta sako ko aikawa a wayar hannu. Idan ka na so ka mallaki naka Gmail din a yanzu, to kawai ka bi wadannan matakan.1- Da farko ka shiga www.gmail.com . Za ka ga wajen da aka sa 'New to Gmail? It's free and easy. Create account'. To sai ka danna 'Create accoun...

Sharhi 0


Hoto

Yadda Ake Shigan Kowane Tsari Na MTN - NG

Wallafan December 22, 2013. 1:26am. Na Ahmad Bala. A Sashin Layin Sadarwan Waya

MTN Super Saver Prepaid• Domin komawa tsarin MTN supersaver, sai a buga *408# ko a aika da 408 a matsayin sako zuwa 131.MTN Nigeria Family And Friends• Domin komawa tsarin Family And Friends, sai a buga *407# ko a aika da 407 a matsayin sako zuwa 131.*MTN Pulse*• Domin komawa tsarin MTN Pulse,...

Sharhi 0


Barka Da Zuwa Duniyar Sadarwa!

Manufar Duniyar Sadarwa shi ne ilimantarwa da wayar da kan al'ummar Hausawa a game da al'amuran fasaha da kere-keren zamani.

Mun dawo da tsofaffin kasidun da muka wallafa tun a tsohon shafin mu na MyWapBlog zuwa wannan sabon shafin wanda a yanzu yake kan manhajar ZamaniWeb.


Sababbin Kasidun Blog