Duniyar Sadarwa

Sababbin al'amuran fasahar sadarwan zamani, shawarwari da bayanan yadda ake... a harshen Hausa!

Hoto

Manhajar Karanta I-buk Na Waya (Java Mobile PDF Reader)

Wallafan October 29, 2014. 1:35am. Na Ahmad Bala. A Sashin Wayoyin Hannu

Wannan manhajar karanta Ebook ne na kananan wayoyi masu amfani da java.Latsa nan yanzu domin saukarwa a waya[Saukar da MOBILE PDF READER a nan]

Sharhi 0


Hoto

Yadda Ake Tura Application Na Android Zuwa Katin Ajiya (SD Card)

Wallafan October 19, 2014. 1:24am. Na Ahmad Bala. A Sashin Wayoyin Hannu

Za a iya cewa abu ne mafi dacewa a yi install na apps na wayar Android a cikin katin ajiya (SD Card) maimakon a ajiye apps din a ma'ajiyar wayar.Shin ko kana tunanin tura (moving) apps din da ka yi install a ma'ajiyar wayar ka zuwa katin ajiyar ka, amma baka san yadda ake yin hakan ba?A yau, mun kaw...

Sharhi 0


Hoto

Hadiza Aliyu Gabon Ta Kaddamar Da Shafin Ta Na Sada Zumunta

Wallafan August 4, 2014. 1:21am. Na Ahmad Bala. A Sashin Shafukan Zumunta

Shahararriyar 'yar wasan fina-finan hausan nan da aka fi sani da Hadiza Gabon ta kaddamar da sabon shafin ta na Yanar gizo na sada zumunta (social network) mai suna 'Dandali Na' cikin kokarin ta na hada masoyan ta waje guda da ma dukkanin masu amfani da Yanar gizo (Intanet), a ranar 20 ga watan febr...

Sharhi 0


Hoto

Manhajar Lokatan Salla Na Waya (Java)

Wallafan July 17, 2014. 1:15am. Na Ahmad Bala. A Sashin Wayoyin Hannu

Wannan manhajar waya (application) ne mai tunatar da shigan lokacin sallah mai suna 'Azan' ga masu wayoyin java. Yana da ban sha'awa da kayatarwa kwarai, domin zai sa wayar ka ta kira sallah da zaran lokacin ya shiga. Sannan za ka iya zaban muryar da ka ke so ya kira sallar da shi. Amma da farko, sa...

Sharhi 0


Hoto

Yadda Ake Ciro Sauti Na MP3 Daga Bidiyo a Youtube

Wallafan June 4, 2014. 1:06am. Na Ahmad Bala. A Sashin Layin Sadarwan Waya

A kwanakin baya, mun yi bayani kan yadda ake saukar da bidiyo daga Youtube a wayar hannu ko a kwamfuta. Shin ko ka san cewa za ka iya saukar da sauti kadai (mp3) maimakon bidiyo daga Youtube?Abin mai sauki ne, kawai bude shafin Youtube din sai ka je kan bidiyon da ka ke son maida shi MP3. Sai ka kwa...

Sharhi 0


Hoto

Yadda Ake Tura Kudin Kira a Layin Glo NG

Wallafan May 31, 2014. 12:58am. Na Ahmad Bala. A Sashin Layin Sadarwan Waya

A kwanakin baya mun kawo bayani kan yadda ake tura kudin kira a layin MTN - NG, da kuma yadda ake tura kudin kira a layin Etisalat - NG. Da fatan an fahimta.Yanzu kuma za mu yi bayani ne kan yadda ake tura kudin kira a layin Glo - NG.Domin tura kudin kira daga layin Glo zuwa wani layin na Glo, kawai...

Sharhi 0


Hoto

Adadin Masu Amfani Da WhatsApp Ya Kai 500,000,000

Wallafan May 7, 2014. 12:46am. Na Ahmad Bala. A Sashin Shafukan Zumunta

A watannin baya, an ruwaito kamfanin Whatsapp da cewa adadin masu amfani da shi ya haura miliyan 400. Wanda ake hasashen wannan shi ne abin da ya ja ra'ayin kamfanin Facebook a kan sayan kamfanin. Bayan da kamfanin Facebook ya sayi kamfanin na Whatsapp a watanni biyun da su ka gabata, adadin masu am...

Sharhi 0


Barka Da Zuwa Duniyar Sadarwa!

Manufar Duniyar Sadarwa shi ne ilimantarwa da wayar da kan al'ummar Hausawa a game da al'amuran fasaha da kere-keren zamani.

Mun dawo da tsofaffin kasidun da muka wallafa tun a tsohon shafin mu na MyWapBlog zuwa wannan sabon shafin wanda a yanzu yake kan manhajar ZamaniWeb.


Sababbin Kasidun Blog