Duniyar Sadarwa

Sababbin al'amuran fasahar sadarwan zamani, shawarwari da bayanan yadda ake... a harshen Hausa!

Hoto

WhatsApp Ya Fito Da Sabuwar Hanya Na Kiran Waya Kyauta

Wallafan March 23, 2015. 8:05pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Shafukan Zumunta

Kamfanin WhatsApp a watannin baya ya fitar da wani labari da ke cewa adadin masu amfani da manhajar WhatsApp ya kai miliyan dari biyar (500,000,000). Inda a yanzu adadin ya haura zuwa sama da miliyan dari bakwai (700,000,000). A dai-dai lokacin da masu amfani da manhajar na WhatsApp ke ta karuwa a s...

Sharhi 0


Hoto

Garabasan "Family And Friends" a Tsarin True Talk Na Layin MTN - NG

Wallafan March 16, 2015. 8:00pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Garabasa a Yau

Kamfanin sadarwa na MTN Nigeria sun sake fito da wani rangwame ga abokan huldan su da ke kan tsarin 'TrueTalk'. A wannan karon, MTN sun bullo da rangwamen yin kira na 'Family And Friends' ga masu cin moriyar tsarin na TrueTalk.Yanzu wadanda ke kan tsarin na TrueTalk na iya samun daman yin kira a kan...

Sharhi 1


Hoto

Yadda Za a Canja Lamban Waya Na WhatsApp

Wallafan March 14, 2015. 7:55pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Shafukan Zumunta

Wani lokaci mutum kan bukaci canza lambar wayar da ya ke amfani da ita wajen yin amfani da WhatsApp. To yin hakan abu ne mai sauki.Domin canza lambar wayar ka na WhatsApp, kawai sai ka bude WhatsApp din ka, sai ka shiga » 'Settings' » sai ka shiga 'Account' » sai ka zabi 'Change Number'.Sai ka sh...

Sharhi 0


Hoto

Me Zan Saka a Shafin Bulog 'Di Na ? (Kashi na daya)

Wallafan March 13, 2015. 7:45pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Koyon Blog

Assalam. Ma'abota wannan shafi na Duniyar Sadarwa barkan mu da warhaka! Darusan mu na sashin koyon blog a kwanakin baya ya mayar da hankali ne wajen koyar da yadda za a kirkira ko bude sabon shafin blog daga wayar hannu (wap blog). Alhamdulillah, sanadiyyar wadannan darusa 'yan'uwa da dama sun samu ...

Sharhi 0


Hoto

Yadda Ake Dawo Da Saitin Wayar LG (Restore) Cikin Sauki

Wallafan July 21, 2016. 1:56am. Na Ahmad Bala. A Sashin Wayoyin Hannu

Wannan wani salo ne na dawo da saitin wayar LG zuwa saitin ta na asali idan ta samu matsala, ko an mance da mabudin ta wato 'unlock pattern' ko 'password' ko PIN. Wannan salo yana aiki a wayar LG 'Optimus Me P350' mai amfani da masarrafin Android v2.2.Idan kana da irin wayar kuma kana bukatar yi mat...

Sharhi 153


Hoto

Shafin Twitter Da Yadda Ake Amfani Da Shi a Wayar Hannu

Wallafan December 29, 2014. 1:51am. Na Ahmad Bala. A Sashin Shafukan Zumunta

Twitter shafi ne na bayyana ra'ayoyi ko labarai da kuma tattaunawa ta hanyar aikewa da kananan rubuce-rubuce wanda kowane rubutu bai wuce gurbin haruffa 140 ba. Wato wannan rubuce-rubuce su ake kira da 'Tweets'.Mutane da yawa wadanda basu taba amfani da shafin twitter ba sukan yi tsammanin cewa shaf...

Sharhi 2


Hoto

Yaro Dan Shekara Biyar Ya Zama Kwararren Kwamfuta

Wallafan November 20, 2014. 1:42am. Na Ahmad Bala. A Sashin Labaran Fasaha

Wani yaro dan shekara biyar mai suna Ayan Qureshi daga birnin Coventry ta kasar Ingila ya samu nasarar cin jarrabawar kamfanin Microsoft.Ayan - wanda mahaifin sa wani kwararren kwamfuta ne ya samu nasara a jarrabawar ne ta hanyar amsa wasu tambayoyi na kacici-kacici wanda manya masu shi'awar zama kw...

Sharhi 0


Barka Da Zuwa Duniyar Sadarwa!

Manufar Duniyar Sadarwa shi ne ilimantarwa da wayar da kan al'ummar Hausawa a game da al'amuran fasaha da kere-keren zamani.

Mun dawo da tsofaffin kasidun da muka wallafa tun a tsohon shafin mu na MyWapBlog zuwa wannan sabon shafin wanda a yanzu yake kan manhajar ZamaniWeb.


Sababbin Kasidun Blog