Duniyar Sadarwa

Sababbin al'amuran fasahar sadarwan zamani, shawarwari da bayanan yadda ake... a harshen Hausa!

thumbnail image

Sabuwar Wayar LG Mai Iya Fahimtar Yanayin Sauyin Fuska

Wallafan May 22, 2015. 6:32pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Wayoyin Hannu

A watan nuwamban shekarar da ta gabata ne kamfanin kera wayoyi na LG ya kaddamar da sababbin samfurin wayoyin sa na AKA masu iya fahimtar yanayin fuska (mood), a Korea.Wayar na da idanuwa masu motsi (animated eyes) a saman fuskar sa. Kuma zai iya bayyana yanayin fuskar mai shi, kamar yanayin farin c...

Sharhi 0


thumbnail image

Kira Kyauta Ta WhatsApp a Wayoyin Blackberry Da iPhone Da Android

Wallafan April 25, 2015. 6:29pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Wayoyin Hannu

Ma'abota Duniyar Sadarwa barkan ku da warhaka. Idan baku manta ba kusan wata guda da ya gabata ne, muka kawo maku labarin fitowan sabon tsarin yin kira kyauta a WhatsApp. Sai dai a wancan lokacin, masu wayoyin Android ne kadai ke iya samun wannan sabon tsarin. Amma a yanzu kuwa, muna farin cikin sha...

Sharhi 0


Hoto

Yadda Za a Fara Amfani Da WhatsApp a Kwamfuta

Wallafan February 18, 2016. 6:06pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Shafukan Zumunta

Akwai hanyoyi guda biyu da ake iya bi don budo manhajar Whatsapp a na'urar kwamfuta (desktop/laptop): Hanya na farko shi ne amfani da shafin yanar gizo na Whatsapp Web. Hanya na biyu kuma shi ne amfani da manhajar BlueStacks.Yadda ake budo WhatsApp a kwamfuta ta hanyar WhatsApp WebWannan shi ne hany...

Sharhi 150


thumbnail image

Dakatar Da Bayyanar Hoton Da Aka Yi

Wallafan April 23, 2015. 5:48pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Shafukan Zumunta

Hakika, akwai mutane da dama da ba sa son a rika saka sunan su (tag) cikin hotunan da ba su da alaka da su a shafin facebook. Kasancewar wani lokacin za ka ga wasu daga cikin abokan ka na facebook kan saka hoton da wata kila kai a ganin ka ba shi da wata ma'ana ko amfani kuma sai su yi tag din ka ci...

Sharhi 1


Hoto

Shafin Twitter a Zaben Najeriya Na 2015

Wallafan April 6, 2015. 5:38pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Shafukan Zumunta

Shafin twitter na kara samun karbuwa a Najeriya duk da matsalar tsadar intanet da mafi yawanci 'yan kasar ke korafi a kai. Idan muka dubi zaben shugaban kasan Najeriya da aka gudanar a satin da ya gabata. Tun daga lokacin yakin neman zabe har zuwa ranar zaben da kuma lokacin da ake jiran sakamakon z...

Sharhi 0


Hoto

Yadda Ake Duba Sakamakon Jarrabawar JAMB

Wallafan March 24, 2015. 5:28pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Harkokin Yanargizo

Wannan na 'yan'uwa dalibai ne wadanda suka rubuta jarrabawar JAMB, kuma su ke bukatar dubawa ko ciro sakamakon jarrabawar su da kan su.Dubowa ko ciro sakamakon jarrabawar JAMB a intanet abu ne mai sauki ga masu shiga intanet ta kwamfuta ko kuma ta wayar hannu. Kawai bi wadannan matakai da ke kasa:1....

Sharhi 0


Hoto

Yadda Ake Dawo Da PIN Na Tura Kudi a Layin MTN Idan An Manta

Wallafan March 18, 2015. 8:14pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Layin Sadarwan Waya

Saboda yawaitar tambayoyi game da wannan, wato yadda za a dawo da PIN na 'transfer' da aka manta wanda wasu daga cikin ma'abota wannan shafi ke ta aiko mana ta Email, ya sa na ga ya dace a yau in kawo wannan bayani da zai fahimtar da duk wanda ya manta da lambobin PIN din sa na tura kudi ("transfer"...

Sharhi 1


Barka Da Zuwa Duniyar Sadarwa!

Manufar Duniyar Sadarwa shi ne ilimantarwa da wayar da kan al'ummar Hausawa a game da al'amuran fasaha da kere-keren zamani.

Mun dawo da tsofaffin kasidun da muka wallafa tun a tsohon shafin mu na MyWapBlog zuwa wannan sabon shafin wanda a yanzu yake kan manhajar ZamaniWeb.


Sababbin Kasidun Blog