Duniyar Sadarwa

Sababbin al'amuran fasahar sadarwan zamani, shawarwari da bayanan yadda ake... a harshen Hausa!

thumbnail image

Kamfanin Etisalat Ya Kai Karar MTN Zuwa Kotu Kan Sayen Visafone

Wallafan February 17, 2016. 12:11am. Na Ahmad Bala. A Sashin Gina Shafin Yanargizo

Kamfanin sadarwa na Etisalat a Najeriya ya kai karar kamfanin sadarwan MTN zuwa kotu kan amfani da babban zangon sadarwa na 800MHz wanda ya biyo bayan kammala sayen kamfanin sadarwan Visafone da kamfanin na MTN ya yi a makonni kadan da su ka gabata.Kasancewar babu wani kamfanin sadarwan waya da ya t...

Sharhi 1


thumbnail image

Yadda Ake Kirkiran Akwatin Rubutu (Textbox)

Wallafan February 2, 2016. 11:28pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Gina Shafin Yanargizo

Akwatin rubutu (ko 'textbox' a turance), wani salo ne da magina shafin yanar gizo kan yi amfani da shi don bai wa masu mu'amala da shafin daman yin rubutu a ciki (domin cike fom) ko kuma daukan rubutu daga ciki a shafin yanar gizon. Kusan duk wani shafin yanar gizo da ke bayar da daman cike wani fom...

Sharhi 1


thumbnail image

Yadda Za a Loda Kudin Waya Ta Hanyar Biya Da Bankin FirstBank

Wallafan January 23, 2016. 11:24pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Layin Sadarwan Waya

Yanzu za ka iya loda kudin kira kai tsaye daga wayar ka ba tare da ka sayi katin waya ba. Matukar dai a na da asusun banki (akawunt) a bankin FirstBank, to za a iya sayan kudin kira a duk inda ake kuma a kowane lokaci cikin sauki ta hanyar buga lambobin (USSD code) da aka tanadar don yin hakan.Da za...

Sharhi 2


thumbnail image

Akwai Garabasa a Tsarin Etisalat Eesylife 4.0

Wallafan January 26, 2016. 11:20pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Layin Sadarwan Waya

Duk da dai wannan tsohon labari ne, amma zai iya kasancewa sabo musamman ga wadanda basu san da wannan tsari mai dauke da rangwamen cajin kudin kira ba.Tun a watan Mayun shekaran da ta gabata ne kamfanin Etisalat Nigeria bisa kokarin sa na bai wa abokan huldar sa rangwame wajen yin kira, ya sake bul...

Sharhi 0


thumbnail image

Me Zan Saka a Shafin Blog 'Di Na? (kashi na biyu)

Wallafan April 29, 2016. 11:17pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Koyon Blog

Cigaba daga - kashi na DayaHakika, za ka iya tafiyar da shafin bulog ko da ba ka da ra'ayin rubuce-rubuce. Ai ba wallafa rubuce-rubuce ba ne kadai manufar bude shafin bulog. Za ka iya bude shafin bulog wanda zai rika kawo fayiloli kaman na hotuna ko bidiyoyi ko sautuka wanda mutane za su yi sha'awar...

Sharhi 1


thumbnail image

Garabasar Intanet Kyauta a Tsarin iPulse Na MTN - NG

Wallafan June 7, 2015. 11:12pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Garabasa a Yau

MTN Nigeria sun fito da wani sabon garabasar samun yin 'browsing' na intanet kyauta daga karfe daya na dare zuwa karfe biyar na asubahi, ga masu amfani da tsarin MTN iPulse.Akwai alamun MTN sun kara fadada tsarin su na MTN iPulse domin kuwa yanzu ba ga samun garabasar yin kira kyauta cikin dare kawa...

Sharhi 0


thumbnail image

Yadda Ake Saitin Intanet Na Waya Da Layin Airtel - NE

Wallafan May 27, 2015. 11:07pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Layin Sadarwan Waya

Wannan bayani ne a takaice kan yadda ake saitin wayar hannu don fara amfani da intanet da layin Airtel a jamhuriyar Nijar (Internet configuration settings na Airtel Niger).Akwai hanyoyi biyu da ake bi don samun daman fara amfani da intanet a waya da layin Airtel-Ne.Hanya ta farko shi ne 'Automatic c...

Sharhi 0


Barka Da Zuwa Duniyar Sadarwa!

Manufar Duniyar Sadarwa shi ne ilimantarwa da wayar da kan al'ummar Hausawa a game da al'amuran fasaha da kere-keren zamani.

Mun dawo da tsofaffin kasidun da muka wallafa tun a tsohon shafin mu na MyWapBlog zuwa wannan sabon shafin wanda a yanzu yake kan manhajar ZamaniWeb.


Sababbin Kasidun Blog