Duniyar Sadarwa

Sababbin al'amuran fasahar sadarwan zamani, shawarwari da bayanan yadda ake... a harshen Hausa!

'Free Basics' wani tsari ne wanda kamfanin Facebook ya bullo da shi da niyyar ba wa jama'a daman amfana da fasahar intanet kyauta. Manufar Free Basics kaman yadda kamfanin na facebook ya bayyana shi ne ba wa mutane masu karamin karfi musamman a kasashe masu tasowa, daman samun iso ga bayanan da suka...

Sharhi 0


thumbnail image

Samu Data Mare Adadi Na Kwana 10 a Kan N200 Kacal a Layin Airtel - NG

Wallafan July 27, 2016. 12:48pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Layin Sadarwan Waya

Kamfanin sadarwan Airtel a Najeriya ya fito da wani sabon garabasa na samun 'data' na amfani da intanet wanda babu adadi har na tsawon kwana 10 a kan Naira 200 kacal, da kuma na tsawon kwana 28 a kan N500 kacal.Wannan tsari ne ko kunshin data wanda ba a iyakance ko kuma ba a bayyana adadin Megabayit...

Sharhi 4


thumbnail image

Yadda Za a Dakatar Da Sakonnin Talla a Layin MTN Da Etisalat - NG

Wallafan July 24, 2016. 12:44pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Layin Sadarwan Waya

Yanzu za a iya dakatar da samun sakonni ko kiran waya na tallace-tallacen da ba a bukata wanda kan zo daga kamfanin layin waya, cikin sauki, a karkashin wani sabon tsarin da hukumar sadarwan Najeriya, wato Nigerian Communications Commission (NCC) ta bullo da shi, mai taken "Do Not Disturb" (DND) a k...

Sharhi 0


thumbnail image

Yadda Ake Tura Kudin Kira (Me2U Transfer) a Layin Airtel - NG

Wallafan July 22, 2016. 12:39pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Layin Sadarwan Waya

Me2U tsari ne da kamfanin sadarwan Airtel ya samar don bai wa abokan huldar sa daman tura kudin kira daga layin su na Airtel zuwa wani layin na Airtel.Domin Tura Kudin Kira (Airtime/Credits Transfer) a Layin Airtel-Ng:A aika da sakon SMS zuwa ga 432. A cikin sakon sai a rubuta: 2u [bada tazara] {Lam...

Sharhi 5


thumbnail image

An Bukaci Hana Yin Kira Ta Whatsapp Da Viber a Ghana

Wallafan May 29, 2016. 4:40am. Na Ahmad Bala. A Sashin Labaran Fasaha

Kamfanonin sadarwan waya a kasar Gana sun koka tare da yin kiraye-kiraye ga hukumar sadarwar kasar, wato 'National Communications Authority' (NCA) na ta toshe hanyoyin yin kiran waya ta intanet ta hanyar manhajojin wayar hannu irin su Whatsapp da Viber da Skype da sauran makamantan su. Wanda a cewar...

Sharhi 0


thumbnail image

Instagram Ya Sauya Tambarin Sa

Wallafan May 25, 2016. 4:33am. Na Ahmad Bala. A Sashin Shafukan Zumunta

Kamfanin manhajan musayar hotuna mafi shahara a duniya, Instagram da ke birnin San Francisco ya sauya tsarin tambarin manhajan na sa bayan sama da shekaru hudu da ya shafe tare da tsohon tambarin.A baya dai tambarin manhajan, wani hoton kyamara mai tsohon yayi ne, a yanayi na hakika. Yanzu kuwa, tam...

Sharhi 0


thumbnail image

Kulla Yarjejeniyar Harba Tauraron 'Dan Adam Tsakanin Najeriya Da Sin

Wallafan May 14, 2016. 4:27am. Na Ahmad Bala. A Sashin Labaran Fasaha

Kamfanin China Aerospace Science and Technology Corporation (CASC), da kamfanin sadarwa na Najeriya NIGCOMSAT LTD, sun rattaba hannu don kulla yarjejeniyar samarwa tare da harba tauraron dan adam na biyu da na uku, wato NigComSat 2 da 3 zuwa sararin samaniya.Yarjejeniyar ya kammala ne a ziyarar da s...

Sharhi 0


Barka Da Zuwa Duniyar Sadarwa!

Manufar Duniyar Sadarwa shi ne ilimantarwa da wayar da kan al'ummar Hausawa a game da al'amuran fasaha da kere-keren zamani.

Mun dawo da tsofaffin kasidun da muka wallafa tun a tsohon shafin mu na MyWapBlog zuwa wannan sabon shafin wanda a yanzu yake kan manhajar ZamaniWeb.


Sababbin Kasidun Blog