Sababbin al'amuran fasahar sadarwan zamani, shawarwari da bayanan yadda ake... a harshen Hausa!
Kamfanin Facebook ya sanar da fara shirye-shiryen kaddamar da sabon ofishin sa a birnin Legas a Najeriya. Ofishin shi ne zai kasance na biyu a Afrika, inda ofishin Facebook din na kasar Afrika ta kudu ya kasance na farko. Wannan labari na zuwa ne bayan shekaru hudu da kawo ziyarar shugaban kamfanin ...
Sharhi 0
MSME SURVIVAL FUND shiri ne wanda gwamnatin tarayyan Najeriya karkashin jagorancin shugaba Muhammadu Buhari ta bullo da shi don tallafa wa matsakaita da kananan kamfanoni da masa'na'antu har ma da masu kananan sana'o'in hannu, domin farfado da su da kuma basu tallafi wajen ci gaba da gudanar da hark...
Sharhi 2
GabatarwaDa sunan Allah mai rahama Mai jin kai. Na samu sakonnin tambayoyi game da sahihancin wannan kamfani na InksNation daga mutane da dama wadanda ke son su tabbatar da sahihancin sa kafin su saka kudin su. Don haka ne na zauna na dan yi bincike game da lamarin. Kuma na yanke shawaran yin wannan...
Sharhi 18
Kamfanin sadarwa na Jio da ke kasar india ya kirkiro wani sabon manhajar hira cikin video mai suna JioMeet, wanda manhaja ne da zai yi gogayya da takwaran sa wato Zoom wanda a halin yanzu shi ne manhajar hira cikin video mafi shahara a duniya. Kamfanin na Jio dai ya kirkiro manhajar JioMeet ne a cik...
Sharhi 153
Facebook ya fito da sabon alama na nuna 'kulawa' wato 'care reaction' domin taimaka wa jama'a wajen nuna kulawa ga junan su. Kamfanin na facebook ya ce yana fatan wannan alama wanda ke nuna fuskar mutum rungume da alamar zuciya, zai taimaki jama'a wajen nuna dankon zumunta ga 'yan'uwa da abokan su a...
Sharhi 0
Kamfanin facebook, bayan shafe sama da shekara guda kan binciken yadda zai fito da wani sabon tsarin mayar da martani wato 'Reactions' a shafin, yanzu ya bayyana tsarin ga dukkanin masu amfani da shafin na facebook. Yanzu masu amfani da facebook na da daman latsa maballin 'Like', ko 'Love', ko 'Haha...
Sharhi 1
Shafin yanar gizo da kuma shafin blog wasu kalamai ne wadanda kusan duk wani ma'abocin amfani da fasahar intanet ya saba da jin su ko ganin su, sai dai a mafi yawancin lokuta, ba tare da sanin hakikanin ma'anonin su ko bambancin da ke tsakanin su ba. Fahimtan su na da matukan muhimmanci musamman ga ...
Sharhi 112
Manufar Duniyar Sadarwa shi ne ilimantarwa da wayar da kan al'ummar Hausawa a game da al'amuran fasaha da kere-keren zamani.
Mun dawo da tsofaffin kasidun da muka wallafa tun a tsohon shafin mu na MyWapBlog zuwa wannan sabon shafin wanda a yanzu yake kan manhajar ZamaniWeb.