Duniyar Sadarwa

Sababbin al'amuran fasahar sadarwan zamani, shawarwari da bayanan yadda ake... a harshen Hausa!

thumbnail image

Yadda Ake Duba Lambobin IMEI Na Waya

Wallafan June 6, 2013. 6:01pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Wayoyin Hannu

IMEI (International Mobile Equipment Identity) wasu lambobi ne guda goma-shabiyar da ko wace waya take da shi. Kuma ko wace waya nata daban ne. Ba'a samun IMEI na wata waya ta zo iri daya da na wata wayar. Ana ammfani da wadannan lambobi na IMEI ne wajen yin abubuwa da dama, kamar wajen yin "lock" d...


Barka Da Zuwa Duniyar Sadarwa!

Manufar Duniyar Sadarwa shi ne ilimantarwa da wayar da kan al'ummar Hausawa a game da al'amuran fasaha da kere-keren zamani.

Mun dawo da tsofaffin kasidun da muka wallafa tun a tsohon shafin mu na MyWapBlog zuwa wannan sabon shafin wanda a yanzu yake kan manhajar ZamaniWeb.


Sababbin Kasidun Blog