Sababbin al'amuran fasahar sadarwan zamani, shawarwari da bayanan yadda ake... a harshen Hausa!
Wannan ma tsari ne da na san wasu sun san da shi, wasu kuma ba su san da shi ba. To GoodyBag Social dai tsari ne na musamman wanda kamfanin sadarwa na MTN-NG ya fito da shi domin saukaka amfani da shafukan sada zumunta (Social Media) wanda ya hada da Facebook, da Twitter, da Eskimi.Za ka iya sayen K...
Sharhi 0
Da farko kafin ka fara tura kudin kira daga layin ka na MTN sai ka canza PIN din ka don gudun kar wani ya dauki layin ka ya tura kudin ka ba tare da izinin ka ba.PIN din ka shi ne lambobi guda hudu na sirri wanda kai kadai ka san su kuma wanda ba za ka mance su ba.Domin canza PIN din ka sai ka je w...
Sharhi 0
Browser (manhajar shiga intanet) yana da matukar muhimmanci a waya. Domin shi ne ke bai wa kowace waya damar shiga yanar gizo.Duk wata waya da ka ji an ce tana shiga intanet, to tana da manhajar shiga intanet (browser) din kenan wanda aka kero ta da shi. Sannan kuma bayaga ainihin browser din da aka...
Sharhi 0
Ebook shi ne duk wani littafi da aka yi shi don karantawa a kwamfuta, ko a waya, ko a duk wata na'ura (OS) mai kama da kwamfuta da ke dauke da manhajar karanta Ebook (Ebook reader). A takaice dai idan za mu fassara kalmar 'Ebook' zuwa Hausa, za mu iya kiran sa da 'Littafin Kwamfuta'.Kamar yadda wata...
Sharhi 1
BlackBerry Internet Services ko (BIS) a takaice tsari ne da duk wani mai amfani da wayar BlackBerry zai iya shiga wanda zai ba shi damar shawagi a yanar gizo gwargwadon iya lokacin da ya saya. A cikin tsarukan BIS akwai na wata (BIS Monthly plan) akwai na sati (BIS Weekly plan) akwai kuma na rana da...

Manufar Duniyar Sadarwa shi ne ilimantarwa da wayar da kan al'ummar Hausawa a game da al'amuran fasaha da kere-keren zamani.
Mun dawo da tsofaffin kasidun da muka wallafa tun a tsohon shafin mu na MyWapBlog zuwa wannan sabon shafin wanda a yanzu yake kan manhajar ZamaniWeb.