Duniyar Sadarwa

Sababbin al'amuran fasahar sadarwan zamani, shawarwari da bayanan yadda ake... a harshen Hausa!

Hoto

An Hana Donald Trump Yin Amfani Da Facebook, Instagram Da Twitter

Wallafan January 10, 2021. 2:23pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Labaran Fasaha

A satin da ya gabata ne kamfanin Facebook ya dakatar da shugaban Amurka Donald Trump daga ci gaba da amfani da manhajoin sa na Facebook da Instagram. Hakan ya biyo bayan tarzomar da ya faru a majalisar dokokin kasar da ke birnin Washinton DC. Inda magoya bayan Donald Trump suka kutsa cikin ginin maj...

Sharhi 0


Hoto

Yadda Za a Samu Rancen Kudi Daga Gwamnati a Shirin NYIF Don Bunkasa Kasuwanci

Wallafan November 3, 2020. 2:38pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Samun Tallafi

Nigeria Youth Investment Fund (NYIF) wani shiri ne da gwamnatin tarayyan Najeriya ta bullo da shi a karkashin ma'aikatan bunkasa harkokin matasa da wasanni ta kasa wato Federal Ministry of Youth and Sports Development (FMYSD), a karkashin shirin su na 'Nigerian Youth Employment Action Plan', domin t...

Sharhi 148


Hoto

Cruise ya samu lasisin fara gwajin mota maras matuki a birnin San Francisco

Wallafan October 29, 2020. 1:18pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Labaran Fasaha

Kamfanin da ke kera motocin zamani marasa matuki mai suna Cruise ya samu lasisin fara yin gwajin motocin sa a titunan birnin San Francisco na jihar Carlifornia a Amurka. Wannan ne karon farko da hukumar kula da harkokin gwaje-gwajen ababen hawa a kasar ta amince wa kamfanin na Cruise yin gwajin moto...

Sharhi 0


Hoto

Kamfanin Stripe ya sayi kamfanin PayStack a Najeriya

Wallafan October 23, 2020. 9:18am. Na Ahmad Bala. A Sashin Labaran Fasaha

A satin da ta gabata ne wani shahararren kamfanin biyan kudi ta intanet mai suna Stripe daga kasar Amurka ya sayi kamfanin PayStack na Najeriya a kan kudi sama da dalar Amurka miliyan 200. PayStack dai shi ne kamfanin biyan kudi ta intanet mafi shahara a Najeriya wanda a halin yanzu mutanen da ke am...

Sharhi 0


Gwamnatin kasar Uganda ta kara tsaurara dokoki ga 'yan kasar masu wallafa bayanai a shafukan sada zumunta irin su Facebook da Youtube, har ma da sauran mawallafa a yanargizo wato bloggers. A bisa wata sabuwar dokar da gwamnatin ta bullo da shi, dole ne sai kowane dan kasa ya yi rajista tare da malla...

Sharhi 0


Hoto

WhatsApp zai fito da tsarin samun taska daya a wayoyi daban

Wallafan October 10, 2020. 3:23pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Labaran Fasaha

Manhajar WhatsApp na yunkurin fito da wani sabon tsari da zai bai wa masu amfani da shi daman samun taska daya a kan wayoyi daban-daban wato 'one account, multiple device' a turance. Tsari ne da zai ba mutum daman yin rajistan WhatsApp tare da lamban waya guda daya amma a kan wayoyi fiye da daya. Wa...

Sharhi 0


Hoto

Netflix Ya fara bada daman kallon wasu fina-finai kyauta, a boye

Wallafan October 10, 2020. 2:34pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Labaran Fasaha

Manhajar kallon fina-finai ta intanet mafi shahara wato Netflix ya fara bayar da daman kallon wasu fina-finai a kyauta amma cikin sirri. Fina-finan sun hada da drama da wasannin kwaikwayo masu dogon zango da wasannin yara har ma da wasu shirye-shirye na musamman.Ana ganin wannan na cikin tsarin da N...

Sharhi 0


Barka Da Zuwa Duniyar Sadarwa!

Manufar Duniyar Sadarwa shi ne ilimantarwa da wayar da kan al'ummar Hausawa a game da al'amuran fasaha da kere-keren zamani.

Mun dawo da tsofaffin kasidun da muka wallafa tun a tsohon shafin mu na MyWapBlog zuwa wannan sabon shafin wanda a yanzu yake kan manhajar ZamaniWeb.


Sababbin Kasidun Blog