Duniyar Sadarwa

Sababbin al'amuran fasahar sadarwan zamani, shawarwari da bayanan yadda ake... a harshen Hausa!

Kasidu a karkashin sashen: Wayoyin Hannu (Rukuni na 1)

thumbnail image

Sabuwar Wayar LG Mai Iya Fahimtar Yanayin Sauyin Fuska

Wallafan May 22, 2015. 6:32pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Wayoyin Hannu

A watan nuwamban shekarar da ta gabata ne kamfanin kera wayoyi na LG ya kaddamar da sababbin samfurin wayoyin sa na AKA masu iya fahimtar yanayin fuska (mood), a Korea.Wayar na da idanuwa masu motsi (animated eyes) a saman fuskar sa. Kuma zai iya bayyana yanayin fuskar mai shi, kamar yanayin farin c...

Sharhi 0


thumbnail image

Kira Kyauta Ta WhatsApp a Wayoyin Blackberry Da iPhone Da Android

Wallafan April 25, 2015. 6:29pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Wayoyin Hannu

Ma'abota Duniyar Sadarwa barkan ku da warhaka. Idan baku manta ba kusan wata guda da ya gabata ne, muka kawo maku labarin fitowan sabon tsarin yin kira kyauta a WhatsApp. Sai dai a wancan lokacin, masu wayoyin Android ne kadai ke iya samun wannan sabon tsarin. Amma a yanzu kuwa, muna farin cikin sha...

Sharhi 0


Hoto

Yadda Ake Dawo Da Saitin Wayar LG (Restore) Cikin Sauki

Wallafan July 21, 2016. 1:56am. Na Ahmad Bala. A Sashin Wayoyin Hannu

Wannan wani salo ne na dawo da saitin wayar LG zuwa saitin ta na asali idan ta samu matsala, ko an mance da mabudin ta wato 'unlock pattern' ko 'password' ko PIN. Wannan salo yana aiki a wayar LG 'Optimus Me P350' mai amfani da masarrafin Android v2.2.Idan kana da irin wayar kuma kana bukatar yi mat...

Sharhi 153


Hoto

Manhajar Karanta I-buk Na Waya (Java Mobile PDF Reader)

Wallafan October 29, 2014. 1:35am. Na Ahmad Bala. A Sashin Wayoyin Hannu

Wannan manhajar karanta Ebook ne na kananan wayoyi masu amfani da java.Latsa nan yanzu domin saukarwa a waya[Saukar da MOBILE PDF READER a nan]

Sharhi 0


Hoto

Yadda Ake Tura Application Na Android Zuwa Katin Ajiya (SD Card)

Wallafan October 19, 2014. 1:24am. Na Ahmad Bala. A Sashin Wayoyin Hannu

Za a iya cewa abu ne mafi dacewa a yi install na apps na wayar Android a cikin katin ajiya (SD Card) maimakon a ajiye apps din a ma'ajiyar wayar.Shin ko kana tunanin tura (moving) apps din da ka yi install a ma'ajiyar wayar ka zuwa katin ajiyar ka, amma baka san yadda ake yin hakan ba?A yau, mun kaw...

Sharhi 0


Hoto

Manhajar Lokatan Salla Na Waya (Java)

Wallafan July 17, 2014. 1:15am. Na Ahmad Bala. A Sashin Wayoyin Hannu

Wannan manhajar waya (application) ne mai tunatar da shigan lokacin sallah mai suna 'Azan' ga masu wayoyin java. Yana da ban sha'awa da kayatarwa kwarai, domin zai sa wayar ka ta kira sallah da zaran lokacin ya shiga. Sannan za ka iya zaban muryar da ka ke so ya kira sallar da shi. Amma da farko, sa...

Sharhi 0


thumbnail image

Yadda Ake Dawo Da Wayar Nokia Zuwa Saitin Ta Na Asali

Wallafan December 17, 2013. 1:06am. Na Ahmad Bala. A Sashin Wayoyin Hannu

Domin dawo da lafiyar wayar ka ta Nokia wato 'restore' idan ta samu matsala akwai hanyoyi guda biyu da za a iya bi kamar haka:1. SOFT RESTORE: Shi wannan yana goge settings na wayar ne kawai. Za a danna *#7780#. Sai kuma Default code na Nokia shi ne 12345.2. HARD RESTORE: Shi kuma wannan ya na goge ...

Sharhi 1


Barka Da Zuwa Duniyar Sadarwa!

Manufar Duniyar Sadarwa shi ne ilimantarwa da wayar da kan al'ummar Hausawa a game da al'amuran fasaha da kere-keren zamani.

Mun dawo da tsofaffin kasidun da muka wallafa tun a tsohon shafin mu na MyWapBlog zuwa wannan sabon shafin wanda a yanzu yake kan manhajar ZamaniWeb.


Sababbin Kasidun Blog