Duniyar Sadarwa

Sababbin al'amuran fasahar sadarwan zamani, shawarwari da bayanan yadda ake... a harshen Hausa!

Kasidu a karkashin sashen: Samun Tallafi (Rukuni na 1)

Hoto

Yadda Za a Samu Rancen Kudi Daga Gwamnati a Shirin NYIF Don Bunkasa Kasuwanci

Wallafan November 3, 2020. 2:38pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Samun Tallafi

Nigeria Youth Investment Fund (NYIF) wani shiri ne da gwamnatin tarayyan Najeriya ta bullo da shi a karkashin ma'aikatan bunkasa harkokin matasa da wasanni ta kasa wato Federal Ministry of Youth and Sports Development (FMYSD), a karkashin shirin su na 'Nigerian Youth Employment Action Plan', domin t...

Sharhi 148


Hoto

Yadda Za a Ci Moriyar Tallafin MSME SURVIVAL FUND

Wallafan October 9, 2020. 12:32am. Na Ahmad Bala. A Sashin Samun Tallafi

MSME SURVIVAL FUND shiri ne wanda gwamnatin tarayyan Najeriya karkashin jagorancin shugaba Muhammadu Buhari ta bullo da shi don tallafa wa matsakaita da kananan kamfanoni da masa'na'antu har ma da masu kananan sana'o'in hannu, domin farfado da su da kuma basu tallafi wajen ci gaba da gudanar da hark...

Sharhi 2


Barka Da Zuwa Duniyar Sadarwa!

Manufar Duniyar Sadarwa shi ne ilimantarwa da wayar da kan al'ummar Hausawa a game da al'amuran fasaha da kere-keren zamani.

Mun dawo da tsofaffin kasidun da muka wallafa tun a tsohon shafin mu na MyWapBlog zuwa wannan sabon shafin wanda a yanzu yake kan manhajar ZamaniWeb.


Sababbin Kasidun Blog