Duniyar Sadarwa

Sababbin al'amuran fasahar sadarwan zamani, shawarwari da bayanan yadda ake... a harshen Hausa!

Kasidu a karkashin sashen: Labaran Fasaha (Rukuni na 2)

Hoto

Manhajar hira cikin bidiyo: Yadda Jio da Google ke takara da Zoom

Wallafan July 29, 2020. 12:11am. Na Ahmad Bala. A Sashin Labaran Fasaha

Kamfanin sadarwa na Jio da ke kasar india ya kirkiro wani sabon manhajar hira cikin video mai suna JioMeet, wanda manhaja ne da zai yi gogayya da takwaran sa wato Zoom wanda a halin yanzu shi ne manhajar hira cikin video mafi shahara a duniya. Kamfanin na Jio dai ya kirkiro manhajar JioMeet ne a cik...

Sharhi 153


Hoto

Facebook ya fito da sabon alaman 'nuna kulawa'

Wallafan May 2, 2020. 8:54am. Na Ahmad Bala. A Sashin Labaran Fasaha

Facebook ya fito da sabon alama na nuna 'kulawa' wato 'care reaction' domin taimaka wa jama'a wajen nuna kulawa ga junan su. Kamfanin na facebook ya ce yana fatan wannan alama wanda ke nuna fuskar mutum rungume da alamar zuciya, zai taimaki jama'a wajen nuna dankon zumunta ga 'yan'uwa da abokan su a...

Sharhi 0


'Free Basics' wani tsari ne wanda kamfanin Facebook ya bullo da shi da niyyar ba wa jama'a daman amfana da fasahar intanet kyauta. Manufar Free Basics kaman yadda kamfanin na facebook ya bayyana shi ne ba wa mutane masu karamin karfi musamman a kasashe masu tasowa, daman samun iso ga bayanan da suka...

Sharhi 0


thumbnail image

An Bukaci Hana Yin Kira Ta Whatsapp Da Viber a Ghana

Wallafan May 29, 2016. 4:40am. Na Ahmad Bala. A Sashin Labaran Fasaha

Kamfanonin sadarwan waya a kasar Gana sun koka tare da yin kiraye-kiraye ga hukumar sadarwar kasar, wato 'National Communications Authority' (NCA) na ta toshe hanyoyin yin kiran waya ta intanet ta hanyar manhajojin wayar hannu irin su Whatsapp da Viber da Skype da sauran makamantan su. Wanda a cewar...

Sharhi 0


thumbnail image

Kulla Yarjejeniyar Harba Tauraron 'Dan Adam Tsakanin Najeriya Da Sin

Wallafan May 14, 2016. 4:27am. Na Ahmad Bala. A Sashin Labaran Fasaha

Kamfanin China Aerospace Science and Technology Corporation (CASC), da kamfanin sadarwa na Najeriya NIGCOMSAT LTD, sun rattaba hannu don kulla yarjejeniyar samarwa tare da harba tauraron dan adam na biyu da na uku, wato NigComSat 2 da 3 zuwa sararin samaniya.Yarjejeniyar ya kammala ne a ziyarar da s...

Sharhi 0


Hoto

Yaro Dan Shekara Biyar Ya Zama Kwararren Kwamfuta

Wallafan November 20, 2014. 1:42am. Na Ahmad Bala. A Sashin Labaran Fasaha

Wani yaro dan shekara biyar mai suna Ayan Qureshi daga birnin Coventry ta kasar Ingila ya samu nasarar cin jarrabawar kamfanin Microsoft.Ayan - wanda mahaifin sa wani kwararren kwamfuta ne ya samu nasara a jarrabawar ne ta hanyar amsa wasu tambayoyi na kacici-kacici wanda manya masu shi'awar zama kw...

Sharhi 0


Barka Da Zuwa Duniyar Sadarwa!

Manufar Duniyar Sadarwa shi ne ilimantarwa da wayar da kan al'ummar Hausawa a game da al'amuran fasaha da kere-keren zamani.

Mun dawo da tsofaffin kasidun da muka wallafa tun a tsohon shafin mu na MyWapBlog zuwa wannan sabon shafin wanda a yanzu yake kan manhajar ZamaniWeb.


Sababbin Kasidun Blog