Duniyar Sadarwa

Sababbin al'amuran fasahar sadarwan zamani, shawarwari da bayanan yadda ake... a harshen Hausa!

Kasidu a karkashin sashen: Harkokin Kwamfuta (Rukuni na 1)

Hoto

Yadda Za Ka Bude Manhajojin Android ('Apps') a Kwamfutar Ka

Wallafan February 1, 2014. 1:49am. Na Ahmad Bala. A Sashin Harkokin Kwamfuta

Wani lokaci za ka so bude Apps na Android din ka ta cikin kwamfuta don samun damar amfani da su a babban screen din ka na kwamfuta. To abin mai sauki ne!Ana amfani da wasu softwayas ne wajen yin hakan. Duk da dai cewa ba dole ne kowane App ya budu ba.Ga matakan da za ka bi don bude Android Apps a kw...

Sharhi 3


Hoto

Amfani Da Kowane Layi a Kan Modem Ba Tare Da Yin "Unlock" Ba

Wallafan December 20, 2013. 1:20am. Na Ahmad Bala. A Sashin Harkokin Kwamfuta

Kaman yadda muka sani dai, kowane modem na Intanet ba ya iya aiki da wani layi in ba nasa ba. Sai dai idan an yi Unlock din shi. Shin ko ka san za ka iya amfani da kowane layi a kan modem daya kuma ba tare da an unlock din sa ba?Idan ba ka sani ba, to kar ka damu. Biyo mu cikin wannan darasi inshaAl...

Sharhi 2


Barka Da Zuwa Duniyar Sadarwa!

Manufar Duniyar Sadarwa shi ne ilimantarwa da wayar da kan al'ummar Hausawa a game da al'amuran fasaha da kere-keren zamani.

Mun dawo da tsofaffin kasidun da muka wallafa tun a tsohon shafin mu na MyWapBlog zuwa wannan sabon shafin wanda a yanzu yake kan manhajar ZamaniWeb.


Sababbin Kasidun Blog