Duniyar Sadarwa

Sababbin al'amuran fasahar sadarwan zamani, shawarwari da bayanan yadda ake... a harshen Hausa!

Kasidu a karkashin sashen: Koyon Blog (Rukuni na 1)

thumbnail image

Me Zan Saka a Shafin Blog 'Di Na? (kashi na biyu)

Wallafan April 29, 2016. 11:17pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Koyon Blog

Cigaba daga - kashi na DayaHakika, za ka iya tafiyar da shafin bulog ko da ba ka da ra'ayin rubuce-rubuce. Ai ba wallafa rubuce-rubuce ba ne kadai manufar bude shafin bulog. Za ka iya bude shafin bulog wanda zai rika kawo fayiloli kaman na hotuna ko bidiyoyi ko sautuka wanda mutane za su yi sha'awar...

Sharhi 1


Hoto

Me Zan Saka a Shafin Bulog 'Di Na ? (Kashi na daya)

Wallafan March 13, 2015. 7:45pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Koyon Blog

Assalam. Ma'abota wannan shafi na Duniyar Sadarwa barkan mu da warhaka! Darusan mu na sashin koyon blog a kwanakin baya ya mayar da hankali ne wajen koyar da yadda za a kirkira ko bude sabon shafin blog daga wayar hannu (wap blog). Alhamdulillah, sanadiyyar wadannan darusa 'yan'uwa da dama sun samu ...

Sharhi 0


Barka Da Zuwa Duniyar Sadarwa!

Manufar Duniyar Sadarwa shi ne ilimantarwa da wayar da kan al'ummar Hausawa a game da al'amuran fasaha da kere-keren zamani.

Mun dawo da tsofaffin kasidun da muka wallafa tun a tsohon shafin mu na MyWapBlog zuwa wannan sabon shafin wanda a yanzu yake kan manhajar ZamaniWeb.


Sababbin Kasidun Blog