Duniyar Sadarwa

Sababbin al'amuran fasahar sadarwan zamani, shawarwari da bayanan yadda ake... a harshen Hausa!

Kasidu a karkashin sashen: Kasuwancin Intanet (Rukuni na 1)

Hoto

Kudin Krifto: Ina Sahihancin InksNation?

Wallafan September 10, 2020. 9:02pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Kasuwancin Intanet

GabatarwaDa sunan Allah mai rahama Mai jin kai. Na samu sakonnin tambayoyi game da sahihancin wannan kamfani na InksNation daga mutane da dama wadanda ke son su tabbatar da sahihancin sa kafin su saka kudin su. Don haka ne na zauna na dan yi bincike game da lamarin. Kuma na yanke shawaran yin wannan...


Barka Da Zuwa Duniyar Sadarwa!

Manufar Duniyar Sadarwa shi ne ilimantarwa da wayar da kan al'ummar Hausawa a game da al'amuran fasaha da kere-keren zamani.

Mun dawo da tsofaffin kasidun da muka wallafa tun a tsohon shafin mu na MyWapBlog zuwa wannan sabon shafin wanda a yanzu yake kan manhajar ZamaniWeb.


Sababbin Kasidun Blog