Sababbin al'amuran fasahar sadarwan zamani, shawarwari da bayanan yadda ake... a harshen Hausa!
Shafin yanar gizo da kuma shafin blog wasu kalamai ne wadanda kusan duk wani ma'abocin amfani da fasahar intanet ya saba da jin su ko ganin su, sai dai a mafi yawancin lokuta, ba tare da sanin hakikanin ma'anonin su ko bambancin da ke tsakanin su ba. Fahimtan su na da matukan muhimmanci musamman ga ...
Sharhi 112
Wannan na 'yan'uwa dalibai ne wadanda suka rubuta jarrabawar JAMB, kuma su ke bukatar dubawa ko ciro sakamakon jarrabawar su da kan su.Dubowa ko ciro sakamakon jarrabawar JAMB a intanet abu ne mai sauki ga masu shiga intanet ta kwamfuta ko kuma ta wayar hannu. Kawai bi wadannan matakai da ke kasa:1....
Sharhi 0
A baya, mun yi cikakken bayani game da yadda ake bude sabon adireshin Email na Gmail a wayar hannu. Da fatan duk wanda ba shi da Email na Gmail, a yanzu ya mallaki nasa. Idan kuma akwai mai tambaya, ko kuma akwai wani abu da ba a fahimta ba game da bayanin da muka yi, to ana iya yin comment.Yanzu ku...
Sharhi 13
Gmail ya na da saukin budewa da kuma karanta sako ko aikawa a wayar hannu. Idan ka na so ka mallaki naka Gmail din a yanzu, to kawai ka bi wadannan matakan.1- Da farko ka shiga www.gmail.com . Za ka ga wajen da aka sa 'New to Gmail? It's free and easy. Create account'. To sai ka danna 'Create accoun...
Sharhi 0
Ebook shi ne duk wani littafi da aka yi shi don karantawa a kwamfuta, ko a waya, ko a duk wata na'ura (OS) mai kama da kwamfuta da ke dauke da manhajar karanta Ebook (Ebook reader). A takaice dai idan za mu fassara kalmar 'Ebook' zuwa Hausa, za mu iya kiran sa da 'Littafin Kwamfuta'.Kamar yadda wata...
Sharhi 1
Shafin yanar gizo na rediyon BBC Hausa ya buga wani labari da ke cewa:"Wani bincike da Majalisar Dinkin Duniya ta yi ya nuna cewa Jamhuriyar Nijar da Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya ne kasashen da ke karshe a jadawalin kasashen da ke amfani da hanyar sadarwa ta intanet.Binciken ya nuna cewa kasar Korea...
Sharhi 0
Bude adireshin Email abu ne mai sauki! Wanda idan har ka karanta wannan bayanin to za ka iya budewa da kan ka ba sai ka biya kudi don a bude maka ba. Kawai abinda kake bukata shi ne kwamfuta wanda ke hade da intanet. Domin shi adireshin Email na yahoo ba a iya budewa a wayar hannu sai a kwamfuta.Da ...
Sharhi 3
Manufar Duniyar Sadarwa shi ne ilimantarwa da wayar da kan al'ummar Hausawa a game da al'amuran fasaha da kere-keren zamani.
Mun dawo da tsofaffin kasidun da muka wallafa tun a tsohon shafin mu na MyWapBlog zuwa wannan sabon shafin wanda a yanzu yake kan manhajar ZamaniWeb.