Duniyar Sadarwa

Sababbin al'amuran fasahar sadarwan zamani, shawarwari da bayanan yadda ake... a harshen Hausa!

Kasidu a karkashin sashen: Gina Shafin Yanargizo (Rukuni na 1)

thumbnail image

Kamfanin Etisalat Ya Kai Karar MTN Zuwa Kotu Kan Sayen Visafone

Wallafan February 17, 2016. 12:11am. Na Ahmad Bala. A Sashin Gina Shafin Yanargizo

Kamfanin sadarwa na Etisalat a Najeriya ya kai karar kamfanin sadarwan MTN zuwa kotu kan amfani da babban zangon sadarwa na 800MHz wanda ya biyo bayan kammala sayen kamfanin sadarwan Visafone da kamfanin na MTN ya yi a makonni kadan da su ka gabata.Kasancewar babu wani kamfanin sadarwan waya da ya t...

Sharhi 1


thumbnail image

Yadda Ake Kirkiran Akwatin Rubutu (Textbox)

Wallafan February 2, 2016. 11:28pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Gina Shafin Yanargizo

Akwatin rubutu (ko 'textbox' a turance), wani salo ne da magina shafin yanar gizo kan yi amfani da shi don bai wa masu mu'amala da shafin daman yin rubutu a ciki (domin cike fom) ko kuma daukan rubutu daga ciki a shafin yanar gizon. Kusan duk wani shafin yanar gizo da ke bayar da daman cike wani fom...

Sharhi 1


Hoto

Yanzu MTN Suna Bada 25MB a Kan N150 Kacal Da Kuma 50MB a Kan N200

Wallafan June 26, 2013. 4:07am. Na Ahmad Bala. A Sashin Gina Shafin Yanargizo

Shin ko kun san yanzu MTN sun fito da wani garabasa ga abokan huldan su a bangaren browsing? Yanzu kana iya more 25Mb na browsing akan N100 kacal da kuma 50MB akan N200 kacal.Idan kana son 25mb ne, sai ka tabbatar kana da akalla 150 a asusun wayar ka, sai ka danna *112# ka bugaIdan kuma 50mb ka ke ...

Sharhi 1


Barka Da Zuwa Duniyar Sadarwa!

Manufar Duniyar Sadarwa shi ne ilimantarwa da wayar da kan al'ummar Hausawa a game da al'amuran fasaha da kere-keren zamani.

Mun dawo da tsofaffin kasidun da muka wallafa tun a tsohon shafin mu na MyWapBlog zuwa wannan sabon shafin wanda a yanzu yake kan manhajar ZamaniWeb.


Sababbin Kasidun Blog