Duniyar Sadarwa

Sababbin al'amuran fasahar sadarwan zamani, shawarwari da bayanan yadda ake... a harshen Hausa!

Kasidu a karkashin sashen: Garabasa a Yau (Rukuni na 1)

thumbnail image

Garabasar Intanet Kyauta a Tsarin iPulse Na MTN - NG

Wallafan June 7, 2015. 11:12pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Garabasa a Yau

MTN Nigeria sun fito da wani sabon garabasar samun yin 'browsing' na intanet kyauta daga karfe daya na dare zuwa karfe biyar na asubahi, ga masu amfani da tsarin MTN iPulse.Akwai alamun MTN sun kara fadada tsarin su na MTN iPulse domin kuwa yanzu ba ga samun garabasar yin kira kyauta cikin dare kawa...

Sharhi 0


Hoto

Garabasan "Family And Friends" a Tsarin True Talk Na Layin MTN - NG

Wallafan March 16, 2015. 8:00pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Garabasa a Yau

Kamfanin sadarwa na MTN Nigeria sun sake fito da wani rangwame ga abokan huldan su da ke kan tsarin 'TrueTalk'. A wannan karon, MTN sun bullo da rangwamen yin kira na 'Family And Friends' ga masu cin moriyar tsarin na TrueTalk.Yanzu wadanda ke kan tsarin na TrueTalk na iya samun daman yin kira a kan...

Sharhi 1


Barka Da Zuwa Duniyar Sadarwa!

Manufar Duniyar Sadarwa shi ne ilimantarwa da wayar da kan al'ummar Hausawa a game da al'amuran fasaha da kere-keren zamani.

Mun dawo da tsofaffin kasidun da muka wallafa tun a tsohon shafin mu na MyWapBlog zuwa wannan sabon shafin wanda a yanzu yake kan manhajar ZamaniWeb.


Sababbin Kasidun Blog