Duniyar Sadarwa

Sababbin al'amuran fasahar sadarwan zamani, shawarwari da bayanan yadda ake... a harshen Hausa!

Kamfanin facebook, bayan shafe sama da shekara guda kan binciken yadda zai fito da wani sabon tsarin mayar da martani wato 'Reactions' a shafin, yanzu ya bayyana tsarin ga dukkanin masu amfani da shafin na facebook. Yanzu masu amfani da facebook na da daman latsa maballin 'Like', ko 'Love', ko 'Haha...


thumbnail image

Mene Ne Shafin Blog Kuma Mene ne Bambancin Sa Da Shafin Yanar Gizo?

Wallafan August 14, 2016. 1:16pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Harkokin Duniyar Gizo

Shafin yanar gizo da kuma shafin blog wasu kalamai ne wadanda kusan duk wani ma'abocin amfani da fasahar intanet ya saba da jin su ko ganin su, sai dai a mafi yawancin lokuta, ba tare da sanin hakikanin ma'anonin su ko bambancin da ke tsakanin su ba. Fahimtan su na da matukan muhimmanci musamman ga ...


'Free Basics' wani tsari ne wanda kamfanin Facebook ya bullo da shi da niyyar ba wa jama'a daman amfana da fasahar intanet kyauta. Manufar Free Basics kaman yadda kamfanin na facebook ya bayyana shi ne ba wa mutane masu karamin karfi musamman a kasashe masu tasowa, daman samun iso ga bayanan da suka...


thumbnail image

Samu Data Mare Adadi Na Kwana 10 a Kan N200 Kacal a Layin Airtel - NG

Wallafan July 27, 2016. 12:48pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Layin Sadarwan Waya

Kamfanin sadarwan Airtel a Najeriya ya fito da wani sabon garabasa na samun 'data' na amfani da intanet wanda babu adadi har na tsawon kwana 10 a kan Naira 200 kacal, da kuma na tsawon kwana 28 a kan N500 kacal.Wannan tsari ne ko kunshin data wanda ba a iyakance ko kuma ba a bayyana adadin Megabayit...


thumbnail image

Yadda Za a Dakatar Da Sakonnin Talla a Layin MTN Da Etisalat - NG

Wallafan July 24, 2016. 12:44pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Layin Sadarwan Waya

Yanzu za a iya dakatar da samun sakonni ko kiran waya na tallace-tallacen da ba a bukata wanda kan zo daga kamfanin layin waya, cikin sauki, a karkashin wani sabon tsarin da hukumar sadarwan Najeriya, wato Nigerian Communications Commission (NCC) ta bullo da shi, mai taken "Do Not Disturb" (DND) a k...


Game da Duniyar Sadarwa

Barka, wannan shi ne bangaren bayani game da mai wallafa. A goge wannan rubutun gwajin sannan a rubuta bayani game da shafin ko kuma mai shafin.


Sababbin Kasidun Blog